Jagororin Al'ummomin Fulani a Najeriya na kara matsa kai mi wajen ganin cewa jama'arsu sun karkata wajen nuna kyawawan dabi'u ...
Wannan wani yunkuri ne da ke hangen kariya daga illolin irin wadannan magunguna da suka mamaye kasuwannin kasar ba a kan ...
Shirin Manuniya na wannan mako ya duba maganar kudin aikin Hajji ne da kuma hauhawar farashin mai da tsadar rayuwa a Najeriya ...
A watan Yunin da ya gabata aka rufe sakatariyoyin sakamakon takaddamar da ta kunno kai tsakanin kantomomin rikon dake biyayya ...
Yanzu kocin Super Eagles Augustine Eguavoen zai dogara ne da ‘yan wasa irinsu Victor Boniface, Ademola Lookman, Taiwo Awoniyi ...
BAKI MAI YANKA WUYA: Shirye-shiryen Zaben Ghana Da Zargin Da Kungiyoyin Arewacin Najeriya Suka Yi wa Gwamnatin Tinubu, Oktoba ...
Samar da tsabtataccen ruwan sha ga al’umma nauyi ne da ya rataya a wuyan gwamnati saidai a kasashe masu tasowa irin su Nijar ...
Kakakin VOA Nigel Gibbs ya ce VOA ta rufe tashar FM dinta a Ouagadougou, babban birnin Burkina Faso, sakamakon dakatarwar.
CIKI DA GASKIYA: Korafi Kan Kudin Fanshon Wasu 'Yan sanda Da Suka Yi Ritaya A Najeriya, Kashi Na Biyu, Oktoba 07, 2024. mp3 ...