Gwamnan jihar California Gavin Newsom ya bukaci majalisar dokokin Amurka da ta amince da tallafin kusan dala biliyan $40 ...
Jami’ai sun ce sojojin Sudan a ranar Lahadi sun yi nasara a kawo karshen kawanya ta sama da shekara guda a kan muhimmin ...
Harin RSF a kan jihohin Al-Kadaris da Al-Khelwat dake gabar kogin Nilu - masu tazarar kimanin kilomita 90 daga babban birnin ...
Abin da ya janyo cece-kuce a wasan shi ne ana daf da tashi daga wasan Atalanta ta samu bugun fenariti kuma ta bayyana kamar ...
Wata uwa mai matsaikatan shekaru da ‘ya’yanta 2 sun kone a wata mummunar gobarar data afku a birnin Ondo, shelkwatar karamar ...
A shirin Nakasa na wannan makon taron Nakasassu da ya gudana a farkon watan Fabrairun 2025 a Abuja ya gano yadda matsalolin ...
A ranar Juma’a ne ‘yan tawayen M23 a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyar Congo suka shiga birnin Bukavu mafi girma na biyu a ...
Marco Rubio, jiya Talata yace Amurka tana kokarin ganin an samu mafita adala mai dorewa wajen kawo karshen yakin da Rasha ta ...
Mahukunta a Najeriya na ci gaba da nuna damuwa a kan yadda ake samun waiwayowar hare-haren 'yan bindiga a wasu wurare duk da ...
Karin cajin cirar kudi na ATM da Gwamnatin tarayya ta aiwatar, wanda a baya yake a matsayin ₦35, yanzu zai koma ₦200 har zuwa ...
Sakataren wajen Amurka Marco Rubio ya dare kan teburi guda da takwaransa na Rasha Sergei Lavrov da mashawarcin shugaban ...
一些您可能无法访问的结果已被隐去。
显示无法访问的结果